in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Muhimmiyar sanarwa
2015-05-14 16:55:46 cri

Assalamu alaikum, jama'a masu sauraro, saboda shawarwari da dimbin ku masu sauraronmu kuka ba mu, ya sa muka canja lokacin da muke watsa shirye-shiryemu ta gajeren zango, wato tun daga ran 1 ga watan Yuni na bana, za mu fara watsa shirye-shiryenmu a kowace rana da misalin karfe 9 na safe agogon Najariya, Niger da Kamaru a kan mita 41, wato 7295KHz, sannan mu kawo muku sabbin shirye-shiryenmu da karfe 5 da rabi zuwa 6 da rabi na yamma agogon Najeriya, Niger da Kamaru kan mita 21 da 31, da mita 30. Muna fatan za ku ci gaba da sauraron shirye-shiryen sashen Hausa na rediyon kasar Sin CRI, don jin labaran duniya da dumi-duminsu. Mun gode kwarai da gaske.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China