in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An hallaka mataimakin shugaban kungiyar IS.
2015-05-14 10:01:37 cri
An harbe mataimakin shugaban kungiyar IS Abu Ala Afri har lahira a jiya Laraba 13 ga wata, a yankin arewacin kasar Iraqi.

Ma'aikatar tsaron kasar ta ba da wata sanarwa, inda ta tabbatar da wannan labari. Ta ce, bisa rahoton sirrin da aka samu, an ce, harin da kawancen kasa da kasa dake karkashin shugabancin Amurka suka kai a wani masallacin garin TalAfar dake jihar Ninewa a yankin arewacin Iraqi, ya haddasa mutuwar mataimakin shugaban kungiyar IS Abu Ala Afri, gami da wasu masu tsattsauran ra'ayi da dama dake taro a wajen.

Shafin Internet na ma'aikatar tsaron kasar ya kuma nuna hoton biyo, inda ya nuna cewa fashewar bom ta lalata duk masallacin din.(Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China