in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Fitattun likitocin Sin da suka ba da taimako a kasashen waje(1)
2015-05-09 16:39:30 cri

A kwanan baya, aka gudanar da bikin ba da lambar yabo ga "Fitattun likitocin Sin da suka ba da taimako a kasashen waje" a nan birnin Beijing, inda likitoci 10 daga wurare daban daban na Sin suka sami wannan yabo, yayin da sauran likitoci 11 suka sami lambar fitar da suna a cikin wannan gasa, kuma hukumar kiwon lafiya ta duniya ta sami lambar yabo ta "sa kaimi ga harkar kiwon lafiya a duniya" a bana.

To, shin wadanne likitoci ne suka yi fice kuma har aka zabe su a matsayin "Fitattun likitocin Sin da suka ba da taimako a kasashen waje", kuma ina dalilin da ya sa aka zabe su? Cikin shirinmu na yau, bari mu kawo muku labaran wasu biyu daga cikinsu, don mu kara fahimtar aikin da wadannan likitocin kasar Sin ke gudanarwa a kasashen waje.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China