in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ina son wasannin kwallon kafa na Sin da Nijer za su samu ci gaba tare
2015-04-15 14:02:54 cri


Daga watan Janairu na bana, shahararren dan wasan kwallon kafa na jamhuriyar Nijer, wanda muka sani da suna "Sarkin wasan kwallon kafa" na kasar Moussa Muazum ya daddale wata yarjejeniya da kungiyar wasan kwallon kafa ta kasar Sin, ta fara wasannin kwallon kafa a kasar Sin, yayin da wakilinmu Bako ke zantawa da shi, ya ce, duk da zaman rayuwarsa a kasar Sin, amma bai manta da jamhuriyar Nijer ba, yana fatan wasannin kwallon kafa na Nijer da Sin za su samu ci gaba tare.(Bako)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China