Kwanan baya, yayin da babban direktan hukumar kula da harkokin haka ma'adinai ta jamhuriyar Nijer Sopamin Mahamadou Zada ke yin ziyara a kasar Sin, ya bayyana cewa, hukumarsa za ta ci gaba da karfafa dangantakar da ke tsakaninta da kasar Sin a fannin Uranium da sauransu.(Bako)