in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hajia Amina Jummai Gimba
2015-04-12 16:04:17 cri

Hajiya Amina Jummai Gimba, wata baiwar Allah kuma Uwa da Allah ya jarabce daya daga cikin 'ya'yan ta da wata lalura ta dushewar tunani da ake kira da turanci AUTISM.

Ganin ranar 2 ga watan Afrlilu, ita ce ta zama ranar da MDD ta kebe domin tunawa da masu fama da wannan lalurar ta Autism, saboda haka ne, wannan shiri ya waiwayi hirar da Fatimah ta yi tare da wannan bakuwar tamu, da zata gabatar da kanta, kafin ta mana karin haske kan rayuwarta da ma larurar data shafe danta da kuma ayyukan da take yi don taimakon masu irin wannan lalura.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China