in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yau ne aka jefa kuri'ar zaben shugabancin Najeriya
2015-03-28 20:51:34 cri

Tun daga safiyar yau ranar 28 ga watan Maris, aka fara zaben shugabancin tarayyar Najeriya a duk fadin kasar. Tuni aka yi shirin gama aikin tantance matsayin masu kada kuri'a da misalin karfe 1 na yamma, sai a fara jefa kuri'a da karfe 1 da rabi. Amma a wasu sassan kasar, aka samu matsala kadan wajen amfani da na'urar zamani mai tantance matsayin masu kada kuri'a, wato "Card Readers" a turance. Wakilinmu Murtala ya zanta da wasu masu zuwa jefa kuri'a daga jihohin Lagos, Nassarawa da kuma Yobe ta waya, yanzu bari mu ji abun da suka fada.



Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China