150327-lokacin-da-ka-tsufa-lubabatu.m4a
|
Ya zuwa watan Faburairun shekarar 2014, yawan tsofaffin da shekarunsu suka zarce 60 a kasar Sin ya wuce miliyan 200, tsofaffin da suka dauki kashi 14.9% na al'ummar kasar baki daya, abin da ya sa kasar ta Sin ta zamanto kasa daya kacal a duniya da yawan tsofaffinta ya wuce miliyan 100.
Sai a biyo mu cikin shirin, domin fahimtar harkar kula da tsofaffi a kasar Sin.