in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Dan wasan kwallon kafa na Nijeriya Daniel Chima Chukwa: Ina fatan wasan kwallon kafa na Sin ya samu ci gaba
2015-03-25 15:26:53 cri


A watan Janairu na bana, bayan da kungiyar wasan kwallon kafa ta Fuxin Shanghai ta sayi dan wasan kwallon kafar Nijeriya, Daniel Chima Chukwu daga hannun kungiyar wasan kwallon kafa ta Molde ta Norway, sai ya fara kokari don hadin gwiwa da sauran abokansa na Sinawa da na kasashen waje, yana ganin cewa, tsarin da kasar Sin ke bi yanzu wajen shigo da fitattun 'yan wasannin kasashen waje na da kyau, zai yi amfani ga kyautata wasannin kwallon kafa na kasar Sin. Yayin da Mr. Chima ke zantawa da wakilinmu, ya ce, ya yi alfahari da kasarsa ta Nijeriya da jihar Kano da ya fito, yana fatan zama wani jakadan don kara sanin Sinawa game da Nijeriya da jihar kano, da kara sada zumunci da ke tsakanin kasashen Sin da Nijeriya.(Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China