in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ya kamata duk dalibin Nijeriya da ke da niyyar karatu a kasar Sin ya bincike sosai  
2015-03-20 16:39:26 cri


Kwanan baya, yayin da shugaban kungiyar ANSIC wato kungiyar daliban kasar Nijeriya dake karatu a kasar Sin Umar Sani Abdullahi ke zantawa da wakilinmu, ya bayyana cewa, a halin da ake ciki yanzu, yayin da dangantakar da ke tsakanin kasashen Nijeriya da Sin ke kara habaka, an kara samun dalibai da dama da ke zuwan karatu a kasar Sin, yana fatan duk wanda ke da niyyar karatu a kasar Sin ya bincike sosai, kada wani ma ya cuce shi, kuma shi kansa zai ci gaba da namijin kokari don taimakawa duk wanda zai zo.(Bako)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China