in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Zan yi iyakacin kokarina don gabatar da shirye-shiryen da ke shafar Nijeriya da Sin
2015-03-15 12:42:26 cri

Abdullahi Ahmed Bako, wani dalibin da ya samu damar karatu a kasar Sin a shekaru biyu da suka gabata, daga bisani kuma, ya samu damar aikin gwaji a gidan telebijin Star Times da ke kasar Sin, yanzu, yana kokarin hada rahotanni dake shafar kasashen Nijeriya da Sin, don watsa su ta shirye-shiryen dadin kowa ta Star Times a kasar Nijeriya, yayin da ake zantawa da shi game da babban burinsa, Bako ya ce, zai yi iyakacin kokarinsa don gabatar da shirye-shiryen da ke shafar kasashen Nijeriya da Sin.(Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China