in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Bikin bazara na Sinawa(kashin farko)
2015-02-25 19:14:23 cri

Bikin bazara bikin gargajiya ne mafi kasaita ga Sinawa da ke alamanta shiga sabuwar shekara bisa kalandar gargajiya. Bikin bazara na kasar Sin yana da tsawon tarihin da ya kai kimanin shekaru 4000, kuma daidai kamar muhimmancin bikin kirsimati ga Turawa, bikin bazara ya zama biki mafi muhimmanci ga Sinawa. Bikin a wannan shekara ya fado daidai a jiya Alhamis ranar 19 ga wata, sai a biyo mu cikin shirin, domin samun karin haske a kan bikin.(Lubabatu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China