in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi bikin shekarar gargajiyar Sinawa a birnin Sidney
2015-02-22 20:39:20 cri
An gudanar da kayataccen bikin gargajiya na shejkarar rago na Sinawa a titin George dake birnin Sidney a ranar lahadin nan wanda ya samu halartar masu wasa sama da 3,000 daga kasashen duniya, an hada kallo kallo na sinima da kwalekwale 35 akan ruwa a matsayin bikin gargajiyar na sabuwar shekara.

Domin gudanar da bikin na wannan shekarar ta rago, an yi bukukuwa dake bayyana halayya da ma'anar rayuwar rago daga cikin tatsuniyoyin da wakoki na yara wanda ya samu goyon bayan kiwon Australiya.

Wani babban rago mai samar da ulu da aka yi mai tsawon mita 5, da makiyayan, da masu aske gashin shi da tsofaffi masu saka ulun shi da kuma kwalekwalen a kan ruwa daga al'ummar Sinawa, Korea, Vietnam da Thai ya sa wannan bikin ya zama mafi girma da kayatarwa a tarihi.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China