Birni mafi girma a kasar Brazil, Sao Paulo tayi yayi bikin murnar sabuwar shekarar gargajiya ta sinawa a ranar Asabar din nan wato bikin bazara.
An yi bikin ne a unguwar Liberdade wanda yake da yawan mazauna 'yan asalin Sinawa da Japanawa da kuma wassu cibiyoyin kasuwanci dake mai d a hankali a kan yankin Asiya da al'adun su.
Shekarar gargajiya ta Sinawa a Sao Paulo ya ta riga ya ta zama bikin da ake gudanarwa a birnin duk a shekarar shekara shekara inda mutane sama da 200,000 suka halarci na wannan shekarar.
Wadanda suka gudanar da wannan bikin sun shirya abubuwa da dama da suka hada da nuna kayayyakin gargajiya, wasannin wuta, raye raye d a wake wake da zummar kara bayyana al'adun sinawa Sunawa a kasar ta Brazil da kuma samar da wani kafar shakawata na ta Ssinawa ga mazauna wajen.