in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Al'adar Sinawa game da aure
2015-02-16 15:19:23 cri

Aure muhimmin al'amari ne a rayuwar al'umma, kuma al'ummar kasashen duniya daban daban ba su rasa al'adu da suka jibanci aure. Shin wadannan al'adu ne Sinawa ke gudanarwa yayin bikin aure? Shin wadannan al'adu sun bambanta da na al'ummar kasashen Afirka, ko kuma akwai abubuwan da suke iri daya? Domin jin amsar wadannan tambayoyi, mun gayyato wata amarya Basiniya, domin waka a bakin mai ita akan ce tafi dadi. Sai a biyo mu cikin shirin "Allah daya gari banban".(Lubabatu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China