in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Dangantakar dake tsakanin Nijer da Sin ta dau sabon matsayi     
2015-02-11 14:32:21 cri


Daga ranar 1 zuwa ranar 5 ga wata, bisa goron gayyata da ministan harkokin wajen Sin Wang Yi ya yi, ministan harkokin wajen jamhuriyar Nijer Muhamed Bazoum ya kai ziyara a Sin, kuma yayin da yake hira da wakilinmu Bako, ya ce, dangantakar dake tsakanin kasashen biyu ta dau sabon matsayi.(Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China