in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mayakan Boko Haram sun kai hari a Niger
2015-02-06 21:09:30 cri
Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar na cewa, mayakan Boko Haram sun kai hari garin Bosso da ke kan iyaka da Najeriya.

Wannan harin da mayakan suka kai da sanyin safiyar yau, ya kasance irin na biyu da Boko Haram din ta kaddamar a baya-bayan nan.

Ministan tsaron kasar Kamaru Edgar Alain Mebe ya tabbatar a jiya cewa,mayakan na Boko Haram sun hallaka fararen hula 81 a harin da suka kai yankin arewa mai nisa da ke kasar ta Kamaru.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China