in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin da AU sun sanya hannu kan takardu da dama don inganta hadin gwiwa a tsakaninsu
2015-02-08 15:36:49 cri

Kwanan baya, a gun taron AU karo na 24, mataimakin ministan harkokin wajen kasar Sin Mr. Zhang Ming da shugaban hukumar gudanar kungiyar AU Nkosazana Dlamini-Zuma sun sanya hannu kan takardun hadin gwiwa da dama, a madadin bangarorin biyu, ana ganin cewa, wadannan takardun za su inganta hadin gwiwa a tsakaninsu.(Bako)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China