in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
'Yar Afirka da ke gudanar da sana'ar aski a kasar Sin
2015-02-02 16:08:49 cri

'Yan Afirka da ke nan kasar Sin da dama su kan fuskanci matsalar neman shagon aski, amma ba wai sabo da rashin masu aski ko masu kitso ba, sai dai rashin masu gyaren gashin kai da ke iya biyan bukatunsu, sakamakon yadda gashin kan 'yan Afirka ya sha bamban da na sinawa da kuma bambancin sha'awa da suke nuna kan salon gashin kansu. Domin fuskantar irin wannan hali ne, Natoh Bamukanga ta fara tunanin kafa wani shagon aski da kitso da ya cancanci 'yan Afirka a kasar Sin, sannu a hankali har Allah ya taimaka ta tabbatar da wannan gurinta. A shirinmu na yau, za mu kawo muku labarin Natoh, sai a biyo mu cikin shirin.(Lubabatu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China