Taskar labarun makon da ke shafar mu'amala tsakanin Sin da Afrika, zai kawo muku labarun da suka shafi shugaban Congo (Kinshasa) ya alkawarta tsaron Sinawan dake zaune a kasar, da ma shugaban kasar Sin ya nuna jaje ga takwaransa na Malawi kan ambaliyar ruwa da ake fama da ita a Malawi, hatta ma da ministan harkokin wajen Nijer zai kawo ziyarar aiki nan Sin.(Bako)