in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban Kasar Sin ya bukaci a kara maida hankali kan yankunan kabilu
2015-01-21 21:21:27 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bukaci karin kokari domin aiwatar da ayyukan tattalin arziki da zamantakewar yankunan kabilun kasar karkashin shirin gina al'umma mai cigaba gwargwado nan da shekara ta 2020.

Shugaba Xi ya bukaci hakan ne lokacin rangadin kwanaki uku da ya kai gundumar Yunnan wanda ya kammala a laraban nan.

Ya bukaci gundumar wanda nan ne ke da da dama daga cikin kabilu 56 na kasar, da ta zama abin koyi na hadin kan kabilu a duk fadin kasar.(Fatimah Jibril)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China