in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ziyarar da ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi ya kai a Afrika zata karfafa hadin gwiwar kasashen Sin da Afrika
2015-01-21 07:48:54 cri

Kamar yadda aka yi a kullum, kwanan baya, ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi ya kai ziyararsa ta farko ta wannan shekara, inda ya ziyarci kasashen Kenya, Sudan, Kamaru, Equater-Guinea, da Kongo(kinshasa), tare da ganawa da takwarorinsa na wadannan kasashe, da shugabannin wadannan kasashe, an ce, ziyararsa za ta karfafa dangantakar da ke tsakanin kasashen Sin da Afrika.(Bako)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China