in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sanarwa kan gasar kacici-kacici ta faya-fayan bidiyonmu
2015-01-13 17:03:10 cri


Jama'a masu sauraro barkan ku da war haka, sashin Hausa na gidan rediyon kasar Sin CRI zai gabatar da wasu faye-fayen bidiyo guda 9, don gane da abincin halal na kasar Sin a shafinmu na Facebook, tare da tambaya kan kowane faifan bidiyo. Muna fatan za ku kalli wadannan faya-fayai, tare da ba da amsa kan tambayoyin dake alaka da su a shafinmu na Facebook. Daga karshe za mu fitar da masu sauraronmu 18, da su ba da amsoshi mafiya kyau, domin ba su kyaututtuka masu armashi, kuma za mu fitar da masu sauraronmu biyu, da suka fi rarraba wadannan bidiyo ga abokansu na Facebook, domin ba su kyaututtukan radio na masamman. Muna fatan za ku shiga wannan gasa da kyakkyawan fata. Sai mun ji daga gare ku.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China