150105-lokaci-ba-ya-jira-mutane-bako.m4a
|
A yayin sabuwar shekarar 2015, yayin da wakilinmu Bako ke zantawa da Jibril wani dalibin da ke karatu a kasar Sin, ya bayyana cewa, lokaci ba ya jira mutane, yanzu, yayin da aka samu kyakkyawar dangantakar da ke tsakanin kasashen Sin da Nijeriya, ya kamata a yi abubuwa a lokacin da ya dace, wato a karfafa hakikanin hadin gwiwar bangarorin biyu a cikin sabuwar shekara.(Bako)