in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
waiwaye adon tafiya
2015-01-03 19:01:23 cri

Barka da sabuwar shekara! Shekarar ta 2014 ta shude, kuma Allah ya nuna mana sabuwar shekara ta 2015 lafiya. Kamar yadda masu iya magana kan ce, waiwaye adon tafiya, yayin da muka shiga sabuwar shekara, za mu dan waiwayi abubuwan da suka faru a cikin shekarar 2014. Da fatan za mu samu zaman lafiya da kwanciyar hankali da bunkasar tattalin arziki a duniya baki daya a shekarar 2015, kuma za ku ci gaba da kasancewa tare da mu a wannan zaure na Allah Daya Gari Bamban a kowace ranar Jumma'a.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China