in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin tana duba dokar tsaron kasa
2014-12-22 21:30:15 cri
An gabatar da wani daftarin dokar tsaron kasa da ake son fitarwa wanda zai samar da ingantaccen ingantaccen tsari na ba da kariyakariya ga tsarin, a gaban majalissar dokokin kasar Sin a litinin din nan.

Daftarin wanda ke da nufin kare 'yancin al'ummar kasar zai sa a lokacin tafiyar da kuma kula da duk wani rikici na tsaro a zabi matakin da zai bada cikakken 'yancin da moriyarra'ayin al'umma. da hukumomi,

Karatun farko na wannan daftarin za'a yi shi ne wajen zaman kwamitin NPC majalisar da ake yi sau biyu a shekaraa watanni biyu biyu wanda aka fara daga ranar litinin din nan har zuwa lahadi mai zuwa.

Dokar tsaro na ta farko na ta kasar Sin ya ta fara aiki ne daga shekarar 1993 kuma shi ita ke kula da ayyukan hukumomin tsaron kasar baki daya.

A watan Nnuwamban da ya gabata, zama karo na uku na kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis na kasar Sin ya tsaida shawarar kafa hukumar tsaro ta kasa.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China