in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi gasar magana da harshen Sinanci a cibiyar al'adun kasar Sin dake Abuja
2014-12-18 15:54:41 cri

An dai shirya wannan gasa ne a cibiyar al'adun kasar Sin dake Abuja, a Najeriya. 'Yan Najeriya masu sha'awar harshen Sinanci daga bangarori daban-daban sun halarci gasar, inda suka yi amfani da wasu kalmomin Sinanci domin tsara jumloli, da karanta wasu jumlolin yaren Sinanci, da bayyana ma'anarsu da dai sauran su.

1 2 3
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China