in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Qatar ta yi alkawarin karbar bakuncin gasar cin kofin duniya yadda ya kamata
2014-11-27 10:19:00 cri
Kasar Qatar ta bayyana aniyar ta, ta karbar bakuncin gasar cin kofin duniya na 2022 cikin kyakkyawan yanayi, tare da tabbatar da tsaro domin samun cikakkiyar nasarar da ake fata.

A cewar babban manajan daraktan kwamitin shirya gasar ta duniya na kasar Qatar Nasser Al-Khater, Qatar za ta gudanar da gasar ta yadda za ta baiwa kowa mamaki, musamman ma a fagen tsaron muhallin gudanar gasar.(Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China