in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Layin dogo da kamfanin kasar Sin CRCC ya gina zai taimakawa kasar Nijeriya
2014-12-03 16:26:16 cri

A makon da ya gabata, gwamnatin kasar Nijeriya ta kulla yarjejeniyar gina layin dogon da ke hada da birnin Lagos da birane da dama da ke bakin tekun gabashin kasar Nijeriya, yayin da wakilinmu Bako ke zantawa da wani dan kasuwa Nasiru da ya yi ciniki har shekaru da dama a kasar Sin, ya bayyana cewa, wannan layin dogo da za a gina zai samar da guraben aikin yi ga matasa marasa ayyukan yi a kasar, kuma zai hada birane da dama na kasar.(Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China