Bayan da cutar Ebola ta barke a kasashen Saliyo, Liberia da Nijeriya da ma sauran kasashen Afrika da dama, kasar Sin ta yi hobbasa don taimakawa kasashen Afrika wajen tinkarar wannan cuta, ban da samar da kayayyakin inji da magunguna, kuma ta tura likitoci har jere da dama zuwa kasashen Afrika.(Bako)