Kwana baya, an yi taron kara wa juna sani game da kare fasahar ilmi na kasashen da suka yi amfani da harshen Faransanci, wakilinmu Bako ya samu damar a yi hira tare da wata hajiyar 'yar Nijer Aishatu, ta bayyana cewa, wannan taro yana da amfani sosai, kuma ya kawo wa kasashen Afrika game da yadda ake kare fasahar ilmi.(Bako)