in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ciniki ta hanyar internet(2)
2014-11-22 17:04:33 cri

Akwai fannoni da dama da suka shafi harkar internet a wannan zamani da masanan kimiyya da fasaha suke bayyana cewa duniya ta koma a tafin hannu ga yadda yawancin kome yake ta'amali da internet, musammun ma a fannin yin sayayya ko ciniki ta hanyar internet a kasashen da suka cigaba. Sai a bi mu cikin shirin, inda za mu ci gaba da tattaunawar da muka yi dangane da harkar ciniki ta hanyar internet, musamman za mu yi tsokaci kan dalilan saurin ci gabanta.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China