in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mun yi babbar Sallah a kasar Sin lafiya
2014-10-20 15:58:03 cri

Kwanan baya, sojojin sama na jamhuriyar Nijer guda biyu mai suna Abudullahi da Suleima, sun zo kasar Sin domin halartar wani kwas da gwamnatin Sin ta shirya, abin da ya sa su karu game da ilmi a fannin soji, ban da wannan kuma, a yayin karatunsu, sun yi babbar Sallah a kasar Sin, har ma suka yi addu'a a masallaci, da cin tuwon laushi da ofishin jakadancin Nijer da ke kasar Sin ya shirya. Suleima ya ce, mun yi Sallah kamar muna gida, ba a hana 'yancin addini na mutum ba.(Bako)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China