in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Cika shekaru 10 da kafuwar cibiyoyin Confucius a duniya
2014-11-22 17:05:05 cri

A watan Nuwamba na shekarar 2004 ne, aka kafa makarantar Confucius ta farko a Seoul, babban birnin kasar Koriya ta Kudu, a kokarin karfafa dankon zumunci a tsakanin Sin da kasashen duniya, tare da biyan bukatun jama'ar kasa da kasa na fahimtar kasar Sin da al'adun kasar, kana da samar da hanyar karanta Sinanci ga wadanda ke da wannan bukata a duniya, wato ke nan bana ta cika shekaru 10 da kafuwar cibiyoyin Confucious a duniya.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China