A kwanan baya ne wakilinmu dake birnin Abuja a tarayyar Najeriya Murtala, ya yi hira da wata Malama 'yar kasuwa, kuma shugabar wani kamfanin gine-gine a Abuja, Shin wace ce wannan baiwar Allah? Domin jin amsar wannan tambaya sai a biyo mu cikin tattaunawar da wakilinmu Murtala ya yi da Hajiya Salima.