in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kamfanin Dangote zai ci gaba da hadin gwiwa da kasar Sin
2014-10-05 15:36:41 cri

Kwanan baya, an shirya taron shekara-shekara na Davos a birnin Tianjin da ke kasar Sin, inda aka samu baki daga sassan kasashen duniya, wakilin hamshakin attajirin Afrika Aliko Dangote mai suna Mansur Ahmed wato direktan da ke kula da harkokin daidaita alakar da ke tsakanin kamfanin Dangote da hukumomin kasashen duniya ya halarci taron, kuma ya gaya wa wakilinmu Bako cewa, kamfanin Dangote Group zai ci gaba da hadin gwiwa da Sin a fannonin manyan motoci, da kayayyakin gine-gine da sauransu.(Bako)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China