in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Taron baje-kolin kayayyaki da aka yi a kasar Sin ya samar da wani dandali ga 'yan kasuwan kasashen duniya
2014-09-24 15:55:14 cri

Kwanan baya, an shirya taron baje-kolin kayayyaki na kasashen Asiya da Europe a birnin Urumqi dake yammacin kasar Sin, dan kasuwan kasar Ghana mai suna Muhammed Salissou da ya halarci taron, ya bayyana cewa, taron baje-kolin kayayyaki da aka yi a birane Xiamen da Urumqi da Haerbin da sauran birane sun samar da wani dandali ga duk 'yan kasuwan kasashen duniya, yana fatan kara yada kayayyakin da aka yi a kasar Ghana ga kasashen duniya.(Bako)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China