in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya dawo gida bayan ziyarar da ya kai yankin tsakiya da kudancin Asiya
2014-09-20 11:24:29 cri
A ranar Jumma'a 19 ga wata da dare ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya komo nan birnin Beijing, hedkwatar kasar Sin bayan da ya halarci taron hukumar kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai (SCO) tare da ziyartar kasashen Tajikistan da Maldives da Sri Lanka da kuma Indiya.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China