140915-ya-kamata-a-yi-hadin-gwiwa-da-sin-bako
|
Kwanan baya, wata tawagar da ke karkashin shugabancin karamin ministan da ke kula da harkokin wutar lantarki ta tarayyar Nijeriya ta kai ziyara a kasar Sin, inda suka zagaya a biranen Beijing da Yichang da sauransu, yayin da karamin ministan Mohammed Wakil ke zantawa da abokiyar aikinmu Suwaiba, ya bayyana cewa, ya kamata a yi hadin gwiwa don raya harkokin wutar lantarki na kasar.(Bako)