Wakilin ministan wasannin Nijer ya ce, ya kamata a raya harkokin wasanni na kasar
2014-09-07 16:56:03
cri
140902-wakilin-ministan-wasannin-nijer-ya-ce-bako
Kwanan baya, yayin da aka shirya gasar wasannin yara ta duniya ta shekarar 2014 a birnin Nanjing da ke kasar Sin, wakilin ministan kula da harkokin wasanni na jamhuriyar Nijer Abdulahi ya bayyana cewa, ya kamata gwamnatin kasar ta kara zuba kudi, domin raya harkokin wasanni na kasar, ta hakan, za a fito da kwarjinin kasar.(Bako)