in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Gasar wasannin yara ta duniya ta Nanjing ta burge ni
2014-08-27 19:32:38 cri

Kwanan baya, an yi gasar wasannin yara ta duniya a birnin Nanjing da ke kasar Sin, tawagar jamhuriyar Nijer ta halarci wannan gasa, inda shugaban tawaga kuma shugaban kwamintin wasannin Olympics na jamhuriyar Nijer Omar ya bayyana cewa, wannan gasa ta burge shi sosai, kuma ya bayyana cewa, akwai babbar ma'ana game da zuwansu, ya ce, yara 'yan wasannin sun samu damar sun yi cudanya tare da abokansu na kasar Sin.(Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China