140815-cin-gishin-ba-zai-kawar-da-cutar-ebola-ba-bako
|
Kwanan baya, cutar Ebola ta barke kuma ta kai kamari a kasashen yammacin Afrika, dan kasar Nijeriya Bilya da ke yin karatu digirgiri a kasar Sin, wanda yake gwajin aiki a asibitin Zhongnan na kasar Sin, ya gaya wa wakilinmu Bako da sauran 'yan uwansa a Nijeriya da kasashen yammacin Afrika cewa, kada a amince da jita-jita cewa, wai cin gishiri zai kawar da cutar Ebola, ya kamata a mai da hankali game da wanke hannaye da shan ruwan zafi.(Bako)