in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hajiya Binta Sani Bala
2014-08-12 17:28:52 cri

A yau shirin In Ba Ku Ba Gida yana farin cikin gabatar muku da madam Binta Sani Bala, mataimakiyar darekta a hukumar tarihi da inganta al'adun gargajiya ta jihar Kano dake arewacin Tarayyar Najeirya, haka kuma wannan babbar jami'a tana dora muhimmanci sosai kan ci gaban mata suke samu a jihar Kano da ma Najeriya baki daya.

A yayin da wakilinmu Murtala ya hira tare da ita, madam Sani Balla ta bada karin haske kan ayyukan hukumarta, da yadda hukumar ke yin kokari wajen kiyaye al'adun Hausawa, musamman ma yadda mata ke taka rawa sosai bisa aikin kiyaye al'adu da kayayyakin tarihi. Haka zakila, Hajiya Binta ta yi kira ga mata da su fito su yi sana'o'i.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China