in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sallar idi a masallacin Niujie da ke birnin Beijing
2014-08-05 19:38:31 cri

Kamar yadda lokaci ya nuna a shekarar bana, a yau ne ranar Talata, ishirin da tara ga watan Julin shekarar 2014, al'ummar musulmin kasar Sin suke gudanar da bikin karamar salla wadda aka sani da Aid fitir. Abokan aikinmu sun kai ziyara masallacin Niujie da ke nan birnin Beijing, masallacin da ya kasance mafi tarihi kuma mafi girma a birnin, don gane ma idanunsu yadda musulmin birnin ke gudanar da bikin murnar karamar sallah. Maman Ada na tare da karin bayani.(Maman Ada, Lubabatu,Bilkisu,Tasallah)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China