in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hajiya Umma Iliyasu-Mohammed(2)
2014-08-05 08:28:50 cri

A makon da ya wuce ne mun kawo maku tsarabar da abokiyar aikin mu Fatimah Jibril ta kawo mana ne, bayan dawowar ta daga gida Najeriya inda ta gabatar da hutu.

Wannan tsarabar dai ba komai ba ce, illa hira da ta samu yi da wata baiwar Allah, tsohowar ma'aikaciyar jarida wadda kuma ta yi aikin banki, kafin daga bisani ta tsunduma cikin ayyukan sa kai, na fafutukar inganta rayuwan 'ya'ya mata, da burin ganin sun samu tallafin karatu kamar sauran 'yan uwansu maza. A yau kuma za mu ci gaba da saurare yadda wannan hira ta su ta kasance.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China