in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sallar idi a birnin Beijing
2014-08-04 10:21:29 cri

Kamar yadda lokaci ya nuna a shekarar bana, a kwanan nan, al'ummar musulmin duniya sun fara bikin karamar sallah wadda aka sani da Aid fitir bayan kammala watan azumi, a yayin da a nan kasar Sin, al'ummar musulmi suka gudanar da bikin sallar idi a ranar Talata, ishirin da tara ga wata. Domin gane ma idanunmu yadda aka gudanar da allar idi a nan kasar Sin, mun kai ziyara masallacin Niujie da ke nan birnin Beijing, masallacin da ya kasance mafi dadadden tarihi kuma mafi girma a nan birnin Beijing. Sai ku biyo mu a wannan ziyarar. (lubabatu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China