in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
A Sokoto an tsaurara matakan tsaro yayin da al'ummar jihar ke bikin karamar sallah 
2014-07-27 17:01:30 cri

A yayin da miliyoyin musulmai suka fara bukukuwan sallah a sassan tarayyar Nijeriya a Lahadin nan, rahotanni daga jihar Sokoto dake arewacin kasar, na cewa, jami'an tsaro sun tsaurara matakan tsaro domin kare rayukan al'umma.

Wakilinmu Murtala da ke birnin Tarayyar kasar Abuja, ya zanta da wani mazaunin garin Sokoto Malam Abubakar Bello Gero ta wayar tarho, game da yanayin da ake ciki a wannan rana ta karamar sallah.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China