140722-kamfanin-huawei-ya-sa-ni-cimma-burina-bako
|
Injiniya Mohammed Ibrahim Gumel dan Nijeriya da ke aiki a kamfanin Huawei a Nijeriya, ya samu damar zuwa kasar Sin, yayin da yake zantawa da wakilinmu Bako, ya bayyana cewa, sabo da kamfanin Huawei ya sa ya cimma burinsa, kuma ya samu damar zuwa kasar Sin, yana fatan kara bayyana wa abubuwan da ya gani a kasar Sin ga 'yan uwansa a Nijeriya.(Bako)