in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ba a hana Musulmi azumi a kasar Sin ba, in ji Tukur
2014-07-16 20:43:47 cri

Wani dalibi dan kasar Nijeriya da ke karatu a kasar Sin mai suna Tukur, zai kammala karatunsa a wannan wata, kuma zai koma Nijeriya don samun hutu, amma ba zai iya bar gidansa na biyu wato kasar Sin ba, yayin da ya samu jita-jita daga wasu kafofin yada labaru na kasashen yammacin duniya cewa, "an hana Musulmi a kasar Sin yin azumi", yana jin fushi sosai kuma ya bayyana cewa, ba a hana Musulmi azumi a kasar Sin ba.(Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China