in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Brazil tana da dama a kan gasar kofin duniya, in ji kocin kasar
2014-07-04 10:08:08 cri

Kocin Brazil, Luiz Felipe Scolari ya jaddada cikakken imaninsa na cewa, kasar tana da wata dama a kan kofin duniya, ganin cewa za ta kara da Columbia a ranar Jumma'an nan.

Kocin da mataimakinsa Carlos Alberto Parreir sun jaddada imanin nasu ne kafin gasar da ke tafe a wannan rana, suna mai tabbatar da cewa, kungiyar kwallon kafar ta Selecao sun cancanci zama kan gaba a damar samun wannan nasara da in har suka yi zai zama karo na 6 ke nan suna karban kofi a cikin kasar tasu.

Suka ce, 'yan wasan har yanzu suna ganin hakan zai iya faruwa, shi ya sa suke jin shi a jikinsu, inji Scolari a ganawa da manema labarai da suka yi ranar Alhamis, inda shi ma Parreir ya nuna matukar jin dadinsa a kan wannan hasashe yana mai cewa, babu abin da zai canza tun da suna matsayi na 5 a cikin 7. (Fatimah)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China